Uncategorized

YA Allah ka hore mana mu ziyarci madina tare da family baki daya

MAsha Allah ya ubangiji Allah kasa mu samu damar da xamu ziyarci dakin ka’aba tare da iyalinmu da yan uwanmu baki daya Allah ubangiji ka tabbatar mana da haka.wannan babban abun farin ciki ne ganin yadda wannan mutumi ya ziyarci madina tare da iyalinsa muna fatan Allah ya nuna mana irin wannan rana ameen ya Allah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button