Uncategorized

Yadda akayi jana’izar aminu alhassan dantata a saudiya

Yadda akayi jana’izar aminu dantata a saudiya dayawa a cikin manyan mutane na kasar nigeria sun halarci jana’izar dantata a saudiya ciki harda gwamnan jihar kano abba kabir yusuf.
Aminu alhassan dantata shine yabar wasiyya cewa idan ya mutu a dauki gawarsa a kaita saudiya a bunneshi a can. kuma yan uwansa da yayansa sunyi hakan kamar yadda yabar wasiyya.

muna fatan Allah yaji kansa yayi masa rahama Ameen summa Ameen Idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani kuci gaba da ziyartar wannan shafi me albarka mungode sosai da sosai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button