
Uncategorized
zafafan hotunan jaruma rahama sadau tare da jaruman fina finan india
Masha Allah jarumar kannywood kuma jarumar nigerian film rahama sadau ta dauki zafafan hotuna tare da jaruman bollywood na kasar india.jarumar rahama sadau ta fito a wani film guda daya wanda ya dauki hankalin mutane a lokacin. tabbas jarumar kannywood tana daya daga cikin jaruman kannywood wanda suka shahara wajen fina finai