
Uncategorized
Zafafan hotunan jarumar masa’antar kannywood fatima usman kinal
Zafafan hotunan jaruman masana’antar kannywood fatima usman kinal tare da yan uwanta da kuma danginta masha Allah wanne fata zaku iya yiwa jarumar kannywood fatima usman kinal muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarta da tamu gaba daya ameen summa ameen