
Uncategorized
Zafafan hotunan jarumin kannywood abale tare da matarsa da yarinyarsu
Masha Allah wannan sune kyawawan hotunan jarumin masana’antar kannywood wanda akafi sani da abale daddy hikima tare da matarsa da kuma yarinyarsu.muna fatan Allah ubangiji ya albarkaci zuri’arsu ya basu zaman lafiya me dorewa har karshen rayuwarsu ameen ya Allah